IQNA

Jigon Nasara A Cikin Lamurra

Amirul Muminin (AS) ya ce: Tsarkake niyya shi ne jigon cin nasara a cikin lamurra. Gurarul Hikam wa Durarul Kalim, hadisi na 6510
Abubuwan Da Ya Shafa: amirul muminin ، gurarul hikam ، iqna ، wallpaper hd ، wallpaper