IQNA

Fara Gasar Kur'ani Ta Duniya Karo Na 35

An fara gudanar da gasar kur'ani ta duniya a Iran karo na 35 a ranar Juma'a 20-4-2018, a babban masallacin marigayi Imam Khomeni (RA)