IQNA

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taro na cibiyoyin kur’ani na kasashen Afrika a kasar Uganda.

Ma’aikatar Sadarwa A Iraki Za Ta Taimaka Ma Masu Ziyarar Abaeen

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin sadarwa ta kasar Iraki ta sanar da cewa za ta samar da hanyoyi na yanar gizo kyauta ga masu ziyara.

Masar Ta Dawo Wani Tsohon Kwafin Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, Masar ta samu nasarar dawo da wani tsohon kwafin kur’ani mai tsarki bayan fitar da shi daga kasar na tsawon shekaru.

Wani Kamfani Ya Samar Da Robobin Ruwa Miliyan 10 Ga Masu Ziyarar Arbaeen

Bangaren kasa da kasa, kamfanin samar da ruwan sha na kwalba na Naba a birnin Najaf na Iraki ya samar da robobin ruwa guda miliyan 10 domin masu ziyarar...
Labarai Na Musamman
Turkiya Ta Raba Kwafin Kur’anai Dubu 20 A Kasar Sudan

Turkiya Ta Raba Kwafin Kur’anai Dubu 20 A Kasar Sudan

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar magajin garin brnin Qahriman Mar’ash a Turkiya ta raba wafin kur’ani dubu 20 a Sudan.
18 Oct 2018, 23:53
Babu Barazanar Tsaro A Tarukan Arbaeen A Bana

Babu Barazanar Tsaro A Tarukan Arbaeen A Bana

Bangaren kasa da kasa, Mahukuntan kasar Iraki sun sanar da cewa an kammala daukar dukkanin matakan da suka kamata ta fuskar tsaro domin tarukan Arbaeen...
18 Oct 2018, 23:48
Kyamar Musulmi Na Karuwa A Birtaniya

Kyamar Musulmi Na Karuwa A Birtaniya

Bangaren kasa da kasa, Alkaluman da Ma'aikatan Cikin gidan Birtaniya ta fitar ya nuna cewa masu gyamar addinin musulmi a kasar na karuwa.
17 Oct 2018, 23:16
An Fara Gudanar Da Taron Malamai Masu Fatawa Na Kasashen Musulmi A Masar

An Fara Gudanar Da Taron Malamai Masu Fatawa Na Kasashen Musulmi A Masar

Bangaren kasa da kasa, an fara gudana da zaman taro na manyan malaman kasashen musulmi masu bayar da fatawa a kasar Masar.
16 Oct 2018, 23:59
An Bude Taron Masana Musulmi A Kasar Turkiya

An Bude Taron Masana Musulmi A Kasar Turkiya

Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taron kara wa juna sani na masana dagakasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
15 Oct 2018, 23:35
Babban Taron Jami’ar Musulunci Ta Kasar Ghana

Babban Taron Jami’ar Musulunci Ta Kasar Ghana

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da babban taron jami’ar musulunci ta kasar Ghana a daidai lokacin da ake komawa zangon karatu a jami’ar.
15 Oct 2018, 23:08
An Girmama Daliai Mahardata Kur’ani 500 A Masar

An Girmama Daliai Mahardata Kur’ani 500 A Masar

Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu daliban makaratun sakandare su 500 a kasar Masar.
13 Oct 2018, 23:56
Sabon Tsarin Hardar Kur’ani A Masar

Sabon Tsarin Hardar Kur’ani A Masar

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Saleh Abbas wakilin cibiyar azhar ya bayyana cewa suna da wani sabon tsari da za a bullo da shi a bangaren hardar kur’ani.
10 Oct 2018, 23:15
Rumbun Hotuna