iqna

IQNA

shekara-shekara
Tehran (IQNA) an fara gudanar da shirin shekara-shekara na horon hardar kur’ani a masallacin Azhar a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3486929    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) An sanar da wadanda suka yi nasara a gasar daukar Hotuna na Teku a karkashin ruwa na shekara-shekara .
Lambar Labari: 3486865    Ranar Watsawa : 2022/01/25

Tehran (IQNA) daruruwan Falastinawa sun shiga cikin aikin gayya na shekara-shekara da ake yi na share masallacin Quds kafin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485799    Ranar Watsawa : 2021/04/11

Tehran (IQNA) babbar cibiyar musulmi a  Burtaniya za ta gudanar da taron karawa juna sani na shekara-shekara wanda zai yi dubi kan kyamar musulmi.
Lambar Labari: 3485419    Ranar Watsawa : 2020/12/01

Tehran(IQNA) jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya halarci taron karatun kur’ani da aka saba gudanarwa a kowace shekara tare da halartar malamai da kuma makaranta.
Lambar Labari: 3484743    Ranar Watsawa : 2020/04/25

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar nan ta sekara-shekara ta Azhar domin fita da gogaggun makaranta.
Lambar Labari: 3482664    Ranar Watsawa : 2018/05/16

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro na shekara-shekara da ake gudanarwa na karshen shekarar karatu a makarantar kur’ani mafi girma aSenegal.
Lambar Labari: 3481796    Ranar Watsawa : 2017/08/14