iqna

IQNA

hijabi
Tehran (IQNA) Hotunan bidiyo sun bayyana a yanar gizo da ke nuna wasu mata wadanda ba musulmi ba, suna kokarin sanya hular hijabi da lullubi a gefen gasar cin kofin duniya na Qatar.
Lambar Labari: 3488234    Ranar Watsawa : 2022/11/26

Tehran (IQNA) Kalaman yaki da hijabi da dan majalisar Tarayyar Turai ya yi dangane da muhawarar da wani dan jarida mai lullubi ya yi da ministan cikin gidan Faransa a cikin shirin gidan talabijin na kasar ya kasance tare da suka daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488052    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Tehran (IQNA) Masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi Allah-wadai da yage Al-Qur'ani na wata dalibar makarantar sakandare hijabi a kasar Faransa tare da cin mutuncin hijabi n ta.
Lambar Labari: 3488023    Ranar Watsawa : 2022/10/17

Tehran (IQNA) Bayan kwashe shekaru ana cece-kuce, kotun Turai ta ayyana dokar hana hijabi a wuraren aiki.
Lambar Labari: 3488007    Ranar Watsawa : 2022/10/14

Tehran (IQNA) Shugaban jam'iyyar Republican People's Party ta Turkiyya, bayan sabbin mukaman da wannan jam'iyyar ta dauka kan musulmi, ya gabatar da kudirin doka ga majalisar dokokin kasar domin amincewa da dokar kare hijabi .
Lambar Labari: 3487960    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) Wata mata sanye lullubi ta zama ta farko da ke gabatar da shirin talabijin a bangaren labarai a jihar Connecticut ta Amurka
Lambar Labari: 3486756    Ranar Watsawa : 2021/12/29

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta bayyana matakin da wata makaranta a kasar Spain ta dauka na haramta wa wata daliba musulma sanya hijabi a makaranta da cewa nuna wariya ne mai hadari a cikin zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3486519    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) mace Musulma mai saka hijabi ta farko za ta yi alkalancin wasan kwallon kwando a gasar wasan Olympics
Lambar Labari: 3486128    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Tehran (IQNA) kotun kungiyar tarayyar turai ta yanke hukunci kan halascin korar mata musulmi da suke sanye da hijabi daga wuraren ayyukansu.
Lambar Labari: 3486107    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) wata cibiyar mata musulmi a kasar Canada ta yi kira da a kare hakkokin mata musulmi masu saka hijabi a kasar.
Lambar Labari: 3484599    Ranar Watsawa : 2020/03/08

Wata mata musulma ta bayyana cewa an kore ta daga aiki a Fast Foody da ke Dalas a Amurka saboda lullubi.
Lambar Labari: 3484367    Ranar Watsawa : 2020/01/01

Cibiyar Azahar ta kafa dalili kan wajacin hijabi n musulunci da ayoyi na 31 daga surat Nur da kuma 59 daga surat Ahzab.
Lambar Labari: 3484267    Ranar Watsawa : 2019/11/23

Bangaren kasa da kasa, mata muuslmi sun gudanar da jerin gwano a Ghana kan batun saka hijabi n musulunci.
Lambar Labari: 3484149    Ranar Watsawa : 2019/10/13

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin jihar Cuebec a Canada ta kafa sharadin cire hijabi a kan Malala Yusufzay.
Lambar Labari: 3483818    Ranar Watsawa : 2019/07/08

Bangaren kasa da kasa, musulmia kasar Afrika ta kudu sun suka kan matakin hana saka hijabi a wata makaranta.
Lambar Labari: 3483651    Ranar Watsawa : 2019/05/18

Majalisar musulmin Najeriya ta jaddada cewa hakkin mata musulmi ne su sanya hijabi daidai da yadda addininsu ya umarta.
Lambar Labari: 3483134    Ranar Watsawa : 2018/11/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin kare hakkokin bil adama da dam ne suka shirya gangamin kin amincewa da daftarin dokar hana dalibai musulmi mata saka hijabi .
Lambar Labari: 3482979    Ranar Watsawa : 2018/09/13

Bangaren kasa da kasa, wata kididdiga ta nuna cewa kyamar musulmi a kasar Faransa na karuwa fiye da kowane lokaci.
Lambar Labari: 3482507    Ranar Watsawa : 2018/03/24

Bangaren kasa da kasa, wasu kungiyoyin musulmi sun bukaci babbar kotu a Najeriya da ta gudanar da bincike kan batun hana wata daliba saka hijabi .
Lambar Labari: 3482374    Ranar Watsawa : 2018/02/07

Bangaren kasa da kasa, musulmi mata za su gudanar da wani shiri mai suna monolog kan hijabi a jahar Texas da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482370    Ranar Watsawa : 2018/02/06