Bangaren kasa da kasa; cibiyar ilimin kur'ani a garin Ummul Hamam a lardin Kutaib na kasar Saudiya ta fara kaddamar da zangunan karatu da bada horo kan ilimin tajwidi da sauran fannoni na kur'ani a yankin.
2010 Oct 12 , 15:28
Bangaren siyasa da zamantakewa; Mahdi Mustaphawi mai bawa shugaban kasar Iran Shawara kuma shugaban hukumar kula da al'adu da dangantakar Musulunci a wata ganawa da ya yi da jakadan Serilanka a Tehran ya jaddada muhimmancin fadada hulda ta furkar Kur'ani da kasar Serilanka.
2010 Oct 11 , 13:37
A Karon Farko Kasar Malaishiya za ta gudanar dataron shekara shekara na kasa da kasa kan Kur'ani da Hadisi a cibiyar bincike ta kur'ani a Jami'ar Malaya kuma a watan Dai na wannan shekara ne za a gudanar.
2010 Oct 07 , 13:53
Bangaren kasa da kasa:an girmama wadanda suka gudanar da gasar karatun kur'ani a kasar Rwanda a ranar sha uku ga watan Mihr kuma an gudanar da wannan bikin girmama a garin Kigali fadar mulkin kasar.
2010 Oct 07 , 13:52
Bangaren kur'ani, Kur'ani mai tsarki dole ne ya zama tamkar jinni da yake gudana a cikin jikin muslmi, ta yadda zai zama ayyukansa baki daya sun doru kan umurni da hani na kur'ani mai tsarki.
2010 Sep 29 , 13:30
Bangaren kur'ani, Reshen cibiyar raya al'adu da ilimin muslunci ta Iran dake birnin Baku na kasar Azarbaijan ya mayar da martani ga masu keta alfarmar kur'ani mai tsarki, ta hanyar yin rubuce-rubuce a cikin jaridun kasar.
2010 Sep 29 , 13:29
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Turkiya da zai yi nazari dangane da matsayin iyalan gidan manzon Allah (SAW) a cikin kur'ani mai tsarki da kuma sunnar ma'aiki.
2010 Sep 26 , 11:27
Bangaren kur'ani; Dubban malamai da daliban jami'in birnin Qom ne suka gudanar da zanga-zangar yin Allawadai da kone kur'ani mai tsarki da wasu tsirarun kiristoci suka yi a kasar Amurka da nufin muzgunawa al'ummar musulmi.
2010 Sep 16 , 16:29
Bangaren kur'ani; An gudanar da wani shiri na koyar da karatun kur'ani mai tsarki a kasar Faransa, wanda ofishin cibiyar bunkasa harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran da ke faransa ya dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
2010 Sep 13 , 12:05
Bangaren kur'ani; An gudanar da tarukan idin karamar salla a kasar Rasha, wanda ofishin cibiyar kula da harkokin al'adu na kasar Iran da ke birnin Moscow ya dauki nauyin shiryawa da kuma gudanarwa.
2010 Sep 13 , 08:52
Bangaren kur'ani; An gabatar da wani shiri na taimaka ma mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah da ke kasar Zimbabwe, wanda bangaren kula da harkokin al'adu a ofishin jakadancin Iran da ke kasar zai gudanar.
2010 Sep 12 , 16:10
Bangaren kur'ani; An gudanar da wani zaman taron karatun kur'ani mai tsarki na bankwana da watan a daren karshe na watan Ramadan a birnin Tabriz da ke jamhuriyar Musulunci ta Iran, tare da halartar wasu makaranta na kasa da kasa.
2010 Sep 12 , 16:10