Bangaren kur'ani, An kammala gasar karatun kur'ani mai tsarki a tsibirin na jamhuriyar Musulunci ta Iran tare da halartar ministan ma'aikatar kula da harkokin al'du na kasar a daren jiya.
2010 Sep 11 , 12:54
Bangaren kur'ani; An fara gudanar da wani zaman taron makon kur'ani a birnin Beshkek na kasar Kyrgystan wanda reshen cibiyar bunkasa harkokin al'adu da ilimi na kasar Iran ya dauki nauyin shiryawa.
2010 Sep 05 , 13:33
Bangaren kur'ani; An fara gudanar da wani baje kolin kayayyakin fasahar Musulunci da na kur'ani a birnin Tunis na kasar Tunisia wanda ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran ya dauki nauyin shiryawa da gudanarwa.
2010 Sep 05 , 11:09
Bangaren kur'ani; An bude wasu ajujuwan koyar da wasu daga cikin hukunce-hukuncen addinin Musulunci a kasar Zambia, da nufin ilmantar da musulmin kasar kan muhimmancin azumi a addinace da kuma a ilmance.
2010 Sep 05 , 10:32
Bangaren kur'ani; An aike da makaranta Iraniyawa zuwa kasar Turkiya domin gudanar da shirye-shiryen karatun kur'ani mai tsarki da aka saba gudanarwa a kowace shekara a cikin watan Ramadan mai alfarma.
2010 Sep 01 , 11:31
Bangaren kasa da kasa;an fara gasar hardar kur'ani mai girma da tajwidi da kuma hardar Hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa tsarkaka da kuma Sirar ma'aikin kuma a ranar bakwai ga watan Shahrivar ne a garin Nuwakcot fadar mulkin kasar ta Mauritaniya aka fara.
2010 Aug 31 , 11:50
Bangaren kasa da kasa; bukin kawo karshen gasar karatun kur'ani mai girma a watan Ramadana a yankin Buun'I na kasar Ta Burun'I kuma a ranar lahadin da ta gabata bakwai ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara aka gudanar.
2010 Aug 31 , 11:49
Bangaren kula da ayyukan kur'ani:A Afganistan an fara gaddamar da shirin sabkar karatun kur'ani mai girma a dalilin wannan wata mai alfurma a cikin kwanaki goma.
2010 Aug 31 , 11:48
Bangaren al'adu da fasaha: abubuwa goma sha biyu masu tasiri kuma sabbi na rubuce-rubuce a falfajiyar bincike na ilimi da al'adun Musulunci domin amfani na kur'ani da aka baje kolinsa.
2010 Aug 31 , 11:47
Bangaren fasaha; a kasuwar baje koli karo na sha takwas ta birnin Tehran ta kasa da kasa bangaren fasaha ya taka rawar gani da kuma ya sa wannan kasuwa ta fito da sunanta musamman a bangaren abubuwa da suka shafi addini.
2010 Aug 30 , 14:07
Bangaren tunani da ilimi: bangaren shirya wakoki da wake na Subtain da ke nan jamhuriyar Musulunci ta Iran da suka karbi gayyatar ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun jamhuriyar Musulunci zuwa Labanon bayan sun halarci wasu masallatan wannan kasa sun rera waken yabo na Kur'ani da ya kayatar da mutanan da suka halarci gurin.
2010 Aug 30 , 14:05
Bangaren kur'ani; Bangaren kula da ayyukan addini na jami'oin kasar Iran ya gabatar da wwata shawar ga shugaban kasar Iran, da ke neman a assasa wata rana ta kur'ani ta duniya da za a rika gudanar da tarukan na musamman.
2010 Aug 30 , 11:41