Bangaren kasa da kasa; mahukumtan gwamnatin lardin Florida a sun nuna adawa da bukatar masu adwa da Musulunci na bada damar kona kur'ani da ware rana ta musamman kan hakan.
2010 Aug 22 , 14:46
Bangaren kasa da kasa; Tawagar Ahlul Baiti Ta Duniya ce ta shiraya wannan shiri tare da hadin guiwar ofishin kula da harkokin Musulunci da bada agaji na birnin Dubai a Hadeddiyar Daular Larabawa kuma wannan shiri na musamman a watan azumi na tafsirin Kur'ani ga mata musulmi tsuraru yan kasashen waje mazauna wannan kasa.
2010 Aug 19 , 12:11
Bangaren kasa da kasa; a kasuwar baje kolin kur'ani ta kasa da kasa a birnin Tehran an baje kolin tarjamar Sahifa Sajjadiya da harshen Urdo a dakin Hai'atul Ansarul Mustapha (SWA).
2010 Aug 19 , 12:10
Bangaren kasa da kasa; komitin Almanabir kur'ani da ke karkashin kungiyar bada agaji ta Alnajat a kasar Koweiti ta kaddamar da wani shiri na kur'ani mai suna Kheirakum ma'ana mafi alherinku.
2010 Aug 18 , 14:01
Bangaren kasa da kasa;cibiyar addini da al'adu ta Said Amin Bahrain a dalilin fara watan azumin Ramadana tana kaddamar da zama a kai akai kan Kur'ani.
2010 Aug 18 , 14:00
Bangaren kasa da kasa; ma'aikatar harkokin addini a Maldiv a ranar litinin ashirin da biyar ga watan Murdad na wannan shekara ta bada labarin cewa; matakin da akadamiyar fikihu ta Musulunci a wannan kasar ta dauka na tattara tarjamomin kur'ani kan kuskure.
2010 Aug 18 , 14:00
Bangaren kasa da kasa; kaddamar da shiri iri iri na harda da tajwidi 'iya kira'ar kur'ani mai girma baya cikin abubuwa na wajibi laruri a tsakanin al'ummar kasar Suriya inda yan kasar ta Suriya suka fi maida hankali kan fahimatar koyarwar Kur'ani da hadisi lamarin ken an da jami'ar Almustapha (SWA) Al'alami ta kuduri aniya a kasar.
2010 Aug 18 , 14:00
Bangaren kasa da kasa; darul Kur'ani a garin Nasariya na Iraki a karshen watan azumi mai girma za a gudanar da gasar harda da tilawar karatun kur'ani mai girma.
2010 Aug 16 , 16:04
Bangaren kasa da kasa; sakamakon wani sabon bincike na tsawon shekaru goma da tsowon shugaban hukumar kula da addinai a kasar turkiya ya bi diddigin daya bayan daya na bugon kur'ani tsowon bukawa kusa na farko da kuma wannan yake a hannu a yau inda ya gano babu wani abu da ra karu ko aka rage a cikinsa.
2010 Aug 16 , 16:04
Bangaren kasa da kasa; a karon farko an wallafa da watsa mujallar kur'ani ta Kanuz a Palasdinu da mu'assisar hardar kur'ani mai tsarki ta Alfurkan ta palsdinu ta watsa.
2010 Aug 08 , 12:16
Bangaren kasa da kasa; a daidai wannan lokaci na kuratowar watan azumin ramadana an rarraba kur'anai da aka tarjama da harsunan faransanci da Spaniyanci da kuma yaren Amazigi na kabilar barbar ta arewacin Afrika a tsakanin masallata a masallatai da cibiyoyin koyar da kur'ani da kumgiyoyin bada agaji da ci gaban al'adu a Aljeriya suka yi.
2010 Aug 08 , 12:01
Bangaren kasa da kasa; a bayyana tsari da shirye-shiryen da aka tsara za a gudanar ta fuskar al'adu a gasar kasa da kasa ta karatun kur'ani a birnin Dubaai na hadeddiyar daular larabawa kuma an bayana hakan ne a ranar juma'a da ta gabata sha biyar ga watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da masu kula da shirya wannan gasar suka yi.
2010 Aug 08 , 11:56