Bangaren kasa da kasa; za a kaddamar da ajijuwan koyar da kur'ani a garin Liege na kasar beljuim da cibiyar kula da harkokin addini ta Tauhid ta shirya a ranar laraba ashirin ga watan Murdad na wannan shekara da muke ciki ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
2010 Aug 07 , 14:37
Bangaren kasa da kasa; komitin shirya gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa ya bayyana sunayen alkalai da za su jagoranci wannan gasar.
2010 Aug 07 , 14:36
Bangaren kasa da kasa; wasu daga cikin malaman jami'ar Azhar a kasar masar ta yi kaukausar sukar matakin da wata coci a jahar Florida a Amerika ta dauka na ware rana ta musamman a duniya ta kona Kur'ani da cewa wani sabon makirci ne na coci-coci a yammacin Turai kan Musulunci da musulmi.
2010 Aug 04 , 16:18
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro wanda zai yi dubi kan matsayin kur'ani mai tsarki a cikin rayuwar musulmi ta yau da kullum, wanda bababr cibiyar fatawa ta birnin Siirt na kasar za ta shirya gudanarwa.
2010 Aug 03 , 16:07
Bangaren kasa da kasa; makarancin Kur'ani Bairaniye a rana ta hudu a ranar juma'a ta takwas ga watan Murdad na wannan shekara ta gasar kur'ani a Malaisiya karo na hamsin da biyu ya samu karbuwa daga mahalarta.
2010 Aug 01 , 11:33
Bangaren kasa da kasa; wanda ya halarci gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa a malaishiya tilawar karatun kur'ani mai kyau da murya mai dadi a irin wannan gasar ta Malaisiya na sawa mutane sha'awar karanta kur'ani da kokarin yin harda.
2010 Aug 01 , 11:32
Bangaren kur'ani; Mataimakin ministan ma'aikatar kula da bunkasa harkokin al'du na Iran ya bayyana cewa sakon da jami'ar Almostafa (SAW) take dauke da shi ga al'ummar musulmi shi ne gina al'umma mai imani da koyarwar kur'ani.
2010 Jul 28 , 20:15
Bangaren kasa da kasa' cibiyar da ke kula harkokin koyar da Kur'ani na Hadarat Rukayya tsira da amincin Allah ya tattaba a gare tad a ke birnin Qum ta samu izini a hukumce daga jami'ar Almustapha (SWA) al'alami da za taba damar gudanar da ayyukanta na yada ilimin kur'ani da hadisi a Hauza.
2010 Jul 25 , 15:53
Bangaren kasa da kasa; za a kaddamar da wani babban shiri na tarjama Kur'ani mai girma domin kuwa an kai ga mataki na karshe na wannan shirri da kuma tarjamar za ta kumshi shafi dari bakwai a cikin watanni masu zuwa a cikin harshen jamusanci da cibiyar kula da ilimin addinin Musulunci ta dauki nauyin aiwatarwa.
2010 Jul 25 , 15:52
Bangaren kasa da kasa: an kawo karsehn gasar harda da karatun kur'ani mai girma ta Mu'az karo na goma sha daya da ake gudanarwa a fadin kasar Yaman kuma a ranar ashirin da tagwas na watan Tir na shekarar hijira shamsiya aka kawo karshenta tare da bayyana sunayen wadanda suka lashe gasar a garin Tauz na Yaman.
2010 Jul 21 , 12:05
Bangaren kasa da kasa;taro kan Kur'ani mai girma da ofishin muftiyan Bursa a ranar asabar biyu ga watan Murdad na wannan shekara nan ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma za a gudanar da wannan taro ne a cibiyar al'adu da bada horo ta Merinos.
2010 Jul 21 , 12:05
Bangaren kasa da kasa;a daidai wannan lokaci na kuratowar watan azumin Ramadana a yankin Tataristan a cikin watan azumi an shirya gudanar da gasar karatun kur'ani a tsakanin iyalai da shafin internet na Tatar-islam.ru.
2010 Jul 21 , 12:04