iqna

IQNA

spain
Sakon jagoran juyin juya halin Musulunci ga al'ummar kasar Spain:
Tehran (IQNA) A daidai lokacin da Ayatullah Khamenei ya gabatar da fassarar fassarar tarihin jagoran juyin juya halin Musulunci a birnin Caracas na kasar Spain a cikin wani sako da ya aike wa al'ummar kasar Spain inda ya ce: Yana da kyau mu al'ummomi masu son adalci su san juna. juna kuma a hada kai.
Lambar Labari: 3488794    Ranar Watsawa : 2023/03/12

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar pain sun samu nasarar cafke gungun wasu 'yan ta'adda na kasar Syria a cikin kasarsu.
Lambar Labari: 3483757    Ranar Watsawa : 2019/06/20

Bangaren kasa da kasa, an buga littafin tafsirin Imam Khomeini (RA) da aka fi sani da tafsirin surat hamd a kasar Spain.
Lambar Labari: 3482405    Ranar Watsawa : 2018/02/18

Bangaren kasa da kasa, mabiya adinin muslunci mazauna birnin birnin Madrid na kasar Spain za su gudanar da shirin bude kofofin masallatai ga wadanda ba musulmi ba.
Lambar Labari: 3482371    Ranar Watsawa : 2018/02/06

Bangaren kasa da kasa, bayan zaben najat Daryush musulma ta farko a majalisar dokokin Catalonia addin musulmi a majalisa ya kai mutum uku.
Lambar Labari: 3482244    Ranar Watsawa : 2017/12/28

Bangaren kasa da kasa, musulmi mzauna birnin Barcelona na kasar Spain suna cikin damuwa tun bayan harin ta’addancin da aka kai a birnin.
Lambar Labari: 3481816    Ranar Watsawa : 2017/08/20

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da addu'oi a masallatai daban-daban da suka hada da na birnin Malaga ga wadanda suka rasu sakamakon harin ta'addanci a Barcelona.
Lambar Labari: 3481813    Ranar Watsawa : 2017/08/19

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481808    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da kasa, wata tsohuwa yar Morocco da ke zaune a Spain yar shekaru 75 da haihuwa ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481020    Ranar Watsawa : 2016/12/10

Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Bangaren kasa da kasa, Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Spain ta sanar da cewa 'yan sandan kasar sun sami nasarar tarwatsa 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda da suke kokarin janyo hankula kananan yara da matasa da shigar da su cikin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kasar.
Lambar Labari: 3480927    Ranar Watsawa : 2016/11/10

Bangaren kasa da kasa, an janye haramcin hana wata daliba saka hijbin muslunci a kasar spain da aka yi.
Lambar Labari: 3480798    Ranar Watsawa : 2016/09/21

Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suke karbar addinin muslunci a kasar Spain yana karuwa matuka musamman a yankin Andolus mai tsohon tarihi.
Lambar Labari: 3317487    Ranar Watsawa : 2015/06/22

Bangaren kasa da kasa, adadin mabiya addinin muslucni a kasar Spain ya karu a cikin shekara guda da fiye da kasha bakwai inda addin yaki miliyan 1 da dubu 850 cikin shekara.
Lambar Labari: 3308636    Ranar Watsawa : 2015/05/27

Bangaren kasa da kasa, majalisar dokokin kasar Spain ta amince da kasar palastinu mai cin gishin kanta maimakon kasancewa a karkashin haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 1475460    Ranar Watsawa : 2014/11/20

Bangaren kasa da kasa, kungiyar musulmi marassa rinjaye a kasar Spain ta fitar da wani bayani da ke cewa kimanin kasha daya bias uku na ‘yan ta’addan da ke yaki karkashin inuwar kungiyar Daesh sun fito ne daga kasashen nahiyar turai.
Lambar Labari: 1448186    Ranar Watsawa : 2014/09/08