iqna

IQNA

makoki
IQNA - An gudanar da tarukan raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar maziyarta da makoki a hubbaren  Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf.
Lambar Labari: 3490894    Ranar Watsawa : 2024/03/30

Tehran (IQNA) A daren jiya ne aka gudanar da zaman makoki n Sayyida Fatima Zahra (AS) a Husainiyar Imam Khumaini (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci.
Lambar Labari: 3490333    Ranar Watsawa : 2023/12/19

Accra (IQNA) Musulman Ghana sun gudanar da tattakin tunawa da Ashura a garuruwa daban-daban tare da yin Allah wadai da wulakanta kur'ani a kasashen Sweden da Denmark.
Lambar Labari: 3489569    Ranar Watsawa : 2023/07/31

Karbala (IQNA) A daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan tunawa da ranar Ashura a Karbala dubban daruruwan jama'a ne suka halarci hubbaren Imam Hussain (a.s.) a wajen karatun kuma a daidai lokacin da makoki n na Towirij suka yi tattaki da kafa zuwa hubbaren Imam Hussaini. (a.s.) sun fara ne a cikin haramin Imam Hussain (a.s.).
Lambar Labari: 3489559    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Washington (IQN) Daruruwan magoya bayan Ahlul Baiti (AS) ne suka gudanar da zaman makoki n jagoran shahidai a gaban fadar White House da ke birnin Washington.
Lambar Labari: 3489556    Ranar Watsawa : 2023/07/29

Karbala (IQNA) Hukumar kula da kula da haramin Sayyidina Abulfadl al-Abbas (a.s) ta sanar da shigowar maziyarta da ke halartar zaman makoki n na Tuweerij.
Lambar Labari: 3489552    Ranar Watsawa : 2023/07/28

Karbala (IQNA) An gudanar da taron makoki na musamman ga yaran da ke halartar darussan bazara na hubbaren Imam Hussain a daidai lokacin da ake gudaar da tarukan Muharram.
Lambar Labari: 3489533    Ranar Watsawa : 2023/07/25

Karbala (IQNA) An shirya hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala domin tarbar bakwancin masu ziyara a watan  Muharram.
Lambar Labari: 3489479    Ranar Watsawa : 2023/07/16

Tehran (IQNA) An gudanar da buda baki da zaman makoki na daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul bait a masallacin na birnin Douala, birni mafi girma kuma hedkwatar tattalin arzikin kasar Kamaru, tare da addu'o'i da jawabai na addini.
Lambar Labari: 3488952    Ranar Watsawa : 2023/04/10

Tehran (IQNA) an  gudanar da tarurrukan kur'ani da juyayin shahadar Imam Musa Kazim (AS) da majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Astan Abbasi a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3488671    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman makoki na dare na biyu na Sayyida Fatima Zahra (AS) a gidan Imam Khumaini (RA) Husaini (RA) tare da halartar Jagoran juyin juya halin Musulunci da gungun masu juyayi daga iyalan Asmat da Tahart (AS).
Lambar Labari: 3488396    Ranar Watsawa : 2022/12/26

Tehran (IQNA) A ci gaba da zaman makoki na kwanaki na karshe na watan Safar, Cibiyar Musulunci ta Zainab Zainab da ke Brisbane na kasar Australia ta shirya shirye-shirye na musamman.
Lambar Labari: 3487887    Ranar Watsawa : 2022/09/20

Tehran (IQNA) A jajibirin Tasu'a da Ashura na Hosseini, hubbaren Imam Ali (AS) ya dauki matakan saukaka zaman makoki na mahajjata da tawagogin masu ziyara a hubbaren .
Lambar Labari: 3487642    Ranar Watsawa : 2022/08/05

TEHRAN(IQNA) Daruruwan mutane ne suka halarci zaman makoki n a daren jiya a hubbaren  Sayyidina Abdul Azim Hassani.
Lambar Labari: 3487630    Ranar Watsawa : 2022/08/03

Tehran (IQNA) An gudanar da zaman makoki na daren shahadar Sayyida Fatemah Zahra, amincin Allah ya tabbata a gare ta, a Hossiniyyar Imam Khumaini tare da halartar jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran.
Lambar Labari: 3486788    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya halarci makoki n tunazawa da ranar shahadar Imam Ridha (AS) .
Lambar Labari: 3485282    Ranar Watsawa : 2020/10/17

Tehran (IQNA) A irin wannan ranar ce manzon Allah (saw) ya yi wafati, kamar yadda kuma a irin wannan ranar ce Imam Hassan Almujtaba (AS) ya yi shahada.
Lambar Labari: 3485279    Ranar Watsawa : 2020/10/16

Bangaren kasa da kasa, ofishin firayi ministan kasar Iraki ya sanar da makoki na tsawon kwanaki domin addu’a ga wadanda suka rasa rayukansu.
Lambar Labari: 3484139    Ranar Watsawa : 2019/10/10

Bangaren kasa da kasa,a gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara zaman makoki na shahadar Sayyida Zahra a cibiyar Imam Ali (AS) da ke Stockholm babban birnin Sweeden.
Lambar Labari: 3482410    Ranar Watsawa : 2018/02/19

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasara gano wani bam da aka dana da nufin tayar da shi a tsakiyar masu makoki .
Lambar Labari: 3481924    Ranar Watsawa : 2017/09/23