IQNA

Marubuci Dan Libya ya rubuta kur'ani

IQNA - Mawallafin littafin “Al-Sharf Aqira Ahmid” dan kasar Libya ya sanar da cewa, an kammala aikin tantance kur’ani mai tsarki da ya fara shekaru 4 da...

Tozarta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden

IQNA - A ranar farko ta Sallar Idi, an kona kur’ani mai tsarki a gaban wani masallaci a birnin Stockholm na kasar Sweden.

Wani makarancin Iran ya lashe gasar kur'ani mai tsarki ta "Mafaza" karo...

IQNA - Mustafa Hemat Ghasemi, wani makarancin kasar Iran, ya samu matsayi na daya a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 "Mafaza".

Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Al-Aqsa tare da halartar dubban Falasdinawa

IQNA - Dubban Falasdinawa masu ibada, duk da tsauraran matakan tsaro da sojoji suka dauka da safe, Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa duk...
Labarai Na Musamman
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 30

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 30

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta karshe ta watan Ramadan,...
11 Apr 2024, 16:47
An bukaci saka na'urar fadakarwar gaggawa kan aukuwar gobara a masallatan tarihi na Masar

An bukaci saka na'urar fadakarwar gaggawa kan aukuwar gobara a masallatan tarihi na Masar

IQNA - Wasu 'yan majalisar dokokin Masar sun sanar da wani shiri ga shugaban majalisar na sanya na'urar fadakarwar gaggawa kan gobara a ciikin gaggawa...
11 Apr 2024, 13:21
Babban abin godiya ga al’umma shi ne ci gaba da kokarin da jami’ai suke yi na magance matsaloli
Jagoran juyin juya halin Musulunci a wata ganawa da jami'an gwamnati da jakadun kasashen musulmi:

Babban abin godiya ga al’umma shi ne ci gaba da kokarin da jami’ai suke yi na magance matsaloli

IQNA - Jagoran juyin juya halin Musuluncin yayin da yake mai da martani mai ban mamaki da irin yadda al'ummar Iran suka yi tattakin ranar Kudus ta duniya...
10 Apr 2024, 21:43
Gudanar da Sallar Eid al-Fitr a kasashe daban-daban na duniya

Gudanar da Sallar Eid al-Fitr a kasashe daban-daban na duniya

IQNA - A yau ne aka gudanar da bikin Sallar Eid al-Fitr bayan shafe tsawon wata guda ana gudanar da bukukuwan Sallah, tare da halartar dimbin al'ummar...
10 Apr 2024, 22:37
Martanin Ismail Haniyeh game da shahadar 'ya'yansa a harin bam din da yahudawan sahyoniya suka yi

Martanin Ismail Haniyeh game da shahadar 'ya'yansa a harin bam din da yahudawan sahyoniya suka yi

Dangane da shahadar 'ya'yansa 3 da wasu jikokinsa a harin bam din da yahudawan sahyuniya suka kai a Gaza,shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Isma'il...
10 Apr 2024, 22:03
Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW)

Sallar Eid al-Fitr a Masallacin Harami da Masallacin Annabi (SAW)

IQNA - An gudanar da Sallar Idin karamar Sallah a safiyar yau 22 ga watan Afrilu a Masallacin Harami da ke Makkah da kuma Masallacin Annabi da ke Madina.
10 Apr 2024, 22:16
Yaya Sallar Eid al-Fitr take?

Yaya Sallar Eid al-Fitr take?

IQNA -Ramadan Mubarak, Eid al-Fitr da sauti mai dadi اللّهُمَّ أَهْلَ الْكِبْرِياءِ وَالْعَظَمَةِ
09 Apr 2024, 22:37
An gudanar da taron kur'ani karkashin shirin hubbaren Abbasi a kasar Senegal

An gudanar da taron kur'ani karkashin shirin hubbaren Abbasi a kasar Senegal

Sashen ilimi da al'adu na hubbaren Abbasi a madadin cibiyar nazarin al'adun Afirka ta shirya taron kur'ani na watan Ramadan a kasar Senegal.
09 Apr 2024, 18:19
An gudanar da bukin buda baki na daliban kasashen duniya

An gudanar da bukin buda baki na daliban kasashen duniya

Jami'ar Ahlul-Baiti ta kasa da kasa ce ta dauki nauyin gudanar da bikin buda baki, wanda ya samu halartar dalibai daga kasashe daban-daban.
09 Apr 2024, 18:32
Mu'ujizar Kur'ani game da koma bayan gwamnatin sahyoniya
Hojjatul Islam Husaini ya bayyana cewa:

Mu'ujizar Kur'ani game da koma bayan gwamnatin sahyoniya

IQNA - Wani malamin kur’ani, wanda ya gabatar da hujjojin mu’ujizar kur’ani mai lamba a cikin surori daban-daban, musamman surar Isra’i, ya bayyana halakar...
09 Apr 2024, 18:58
Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 29

Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 29

IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da tara ga watan...
09 Apr 2024, 23:47
Tasiri da fa'idar azumi a cikin koyarwar Musulunci

Tasiri da fa'idar azumi a cikin koyarwar Musulunci

IQNA - Manzon Allah (SAW) a cikin jawabinsa yana cewa: "Ku yi azumi domin samun lafiya". A yau, ana gane azumi a matsayin hanyar magani ta likitoci.
09 Apr 2024, 22:37
Wadanne kasashe ne suka ayyana Laraba a matsayin Idin karamar Sallah?

Wadanne kasashe ne suka ayyana Laraba a matsayin Idin karamar Sallah?

IQNA - A cewar sanarwar cibiyar nazarin taurari ta kasa da kasa, a kasashen Larabawa 8 da na Musulunci, Laraba ita ce Idin Al-Fitr.
08 Apr 2024, 15:43
Martanin mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ga tatsuniyar yahudawan sahyoniya ta yankan jajayen saniya

Martanin mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ga tatsuniyar yahudawan sahyoniya ta yankan jajayen saniya

IQNA - Sheikh Ikrame Sabri mai wa'azin masallacin Al-Aqsa ya mayar da martani ga kiran yahudawan sahyuniya kan yankan jajayen saniya a masallacin Aqsa.
08 Apr 2024, 15:53
Hoto - Fim