IQNA - Sa'o'i guda bayan da sojojin Isra'ila suka bude wuta kan jami'an diflomasiyya da suka je ziyarar mummunan yanayi a sansanin 'yan gudun hijira na Jenin da ke gabar yammacin kogin Jordan, an kashe wasu ma'aikatan ofishin jakadancin Isra'ila biyu a wani harbi da aka yi a gaban gidan tarihin Yahudawa a birnin Washington.
14:19 , 2025 May 22