iqna

IQNA

hidimomi
Sashen kula da harkokin kur’ani mai tsarki da ke da alaka da kula da masallacin Harami da Masjidul Nabi a kasar Saudiyya ya sanar da sauya kwafin kur’ani fiye da 35,000 a masallacin Harami kamar yadda ta tsara a lokacin aikin Hajji.
Lambar Labari: 3489300    Ranar Watsawa : 2023/06/13

Tehran (IQNA) An gabatar da tarjamar kur'ani a cikin harsuna sama da 76 daga cikin kasidun majalisar kur'ani ta kasar Saudiyya a wajen baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 41 na Sharjah a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3488132    Ranar Watsawa : 2022/11/06

Tehran (IQNA) A jajibirin aikin Hajjin bana, masu kula da masallacin Annabi (SAW) sun shirya tsare-tsare don jin dadin mahajjatan dakin Allah da masallacin Annabi. Wadannan shirye-shirye sun hada da gyara kwafin kur’ani 155,000 a masallacin zuwa samar da aikace-aikace don saukaka al’amuran yau da kullum na alhazai da ma’aikata.
Lambar Labari: 3487404    Ranar Watsawa : 2022/06/11

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Saudiyya ta sake bude karamin ofishin jakadancinta a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486628    Ranar Watsawa : 2021/12/01

Tehran (IQNA) a daodai lokacin da aka fara udanar da azumin watana Ramadan al’ummar birnin Khartum na Sudan sun yi fatali da dokar zama gida.
Lambar Labari: 3484746    Ranar Watsawa : 2020/04/26